Ayyy!!!
Ayyy yaro ya sha wanka da agbada ya fita neman Ruwan Bagaja
Kofan a rufei da sakata hanyan ma duk gargada
Kaiii am stronger like Samson but i wish not to find a Dalilah
I’m so poor so broke kada garin neman Ruwan Bagaja inja ma kaina illa
Dana gan ta na bita gashi sunan ta wai binta
Na sata a labari ta fara bayani wai in kasa kunne in jita
Nowadays poor girls don’t date poor guys you ain’t rich (reach) guy
Every holiday she go call your phone come and take me to Dubai
Ruwan Bagaja nake nema aljannu doleine ne fa ku budei kofa
Idan da rai doleine ne muchi ta hanyan waka Jabih zai buga kusa
I stand solid I’m so metabolic
Ganinan kaman an hada ginger da garlic
Munje har bahar maliya neman Ruwan Bagaja fa sai ka iya
Inaso insha Ruwan Bagaja eh
Ruwan Bagaja eh
Ruwan Bagaja Ruwan Bagaja eh
Ruwan Bagaja
Ina neman Ruwan Bagaja eh
Ruwan Bagaja eh
Ruwan Bagaja Ruwan Bagaja eh
Ruwan Bagaja
Na na na na na na na na ehh!
Na na ehh! na na ehh!
Na na na na na na na na ehh!
Na na ehh! na na ehh!
Na na na na na
Ruwan Bagaja toh gashi yau hustling ta kai ni gwagwalada
Ya Allah Uba toh su raina mu sai dai mu karya su kakaraka budei inshiga
Domin irin wanan ruwa ne yasa matasa suke barin Arewa suje Lagos
Babu shakka idan na dukufa da nema watarana za’a gan ni a Las Vegas
Kukan kurciya jawabi just incase you don’t know my name is Jabih
Sun gan mu sun rikice sunki su bamu lokaci wai zamu dagula lisafi
Gashi muna karanta litafi bada magani bane babu stafi
Ga gonaki da yawa amma babu Taki ya Allah bamu kudin sayan puma da nike
Ruwan Bagaja ehhh eh
Ruwan Bagaja Ruwan Bagaja ehhh eh
Ruwan Bagaja
That’s how we do this shit erday i see better days
I’m on my race and i gad amazing grace
Been waiting for my time cos God’s time is the best time
Ama king in the making got crown on my head Jabih Mandela greatest of all times
Been through a lotta pain and struggle we solving the puzzle
Life is a royal rumble stay humble cos the Lord is about to bless someone in bundle
Ayy yeah
Stay humble cos the Lord is about to bless someone in bundle
Connect with him on: Facebook
Connect with him on: Instagram
Connect with him on: AudioMack
His Biography: Jabih Mandela Biography